Labaran UNIMAID Na Yau |, jita -jita da kwa-kwaf na yau da kullun akan Legit.ng

Jami’ar Maiduguri ta samar da gwamnoni 5 a Najeriyarmu ta yau (Hotuna)

Legit.ng ta ruwaito a yanzu haka UNIMAID, kamar yadda aka saba kiranta ta samar da gwamnoni a Najeriya guda biyar, ma’ana tsofaffin dalibai wadanda suka yi karatun digiri a jami’ar, kuma a yanzu sun zama gwamnoni.

ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHDAwKCqaK2enrqitcNmpZ6vo2Q%3D